Wasu murguza-murguzan ɓeraye sun tilasta wa manoma kwana a gonakin su domin yin gadi, sakamakon ɓarna da su ke yi musu ta amfanin gona a yankin...
Kampanin Apopo na ƙasar Belgium ya horar da wasu haziƙan ɓeraye domin yin aikin ceto ga waɗanda ɓaraguzan girgizar ƙasa suka danne har yau ba a...