A ranar Laraba ne Ƙungiyar ‘yan jarida a Najeriya (NUJ) reshen jihar Zamfara, ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin mambobinta Alhaji Hamisu Danjibga, wakilin Muryar...
Hukumar kula matasa masu yiwa ƙasa hidima (NYSC) ta biya kuɗin inshora ga dangin wani ɗan bautar ƙasa mai suna Omale Victor mai lambar jihar EB/21A/1487,...
Rahotanni sun ce an tsinci gawar wata ɗalibar da ke koyon karatun jarida a Jami’ar Jihar Benue, mai suna Erekaa Naomi Dooshima, kwanaki kaɗan bayan ta...