Tag: Ɓarke
-
Tashin hankali ya ɓarke a gabashin Kongo
Daga Ibraheem El-Tafseer Tashin hankali ya ɓarke a gabashin Jamhuriyar Dimukuraɗiyyar Congo, tsakanin jami’an tsaro da mabiya wata ƙungiyar addini da ke adawa da kasancewar Majalisar Dinkin Duniya a can. Rahotanni sun ce sojoji sun kai hari kan wata tashar rediyo da kuma wani wajen bauta a birnin Goma, inda suka kashe mutum aƙalla tara,…
-
Mutane 27 sun mutu a rikicin da ya ɓarke a ƙasar Libya
Kimanin mutane 27 ne suka mutu yayin da 106 suka samu raunuka sakamakon arangamar da aka yi tsakanin ɓangarorin da ke gaba da juna a babban birnin ƙasar Libya mai fama da rikici, a cewar wata hukumar lafiya ta ƙasar. Cibiyar bayar da agajin gaggawa ta Libya ta ce an kwashe wasu iyalai 230 daga…