A cikin sakonsa na barka da Sallah da mai taimaka masa wajen hulada da kafafen yaɗa labarai Ajuri Ngelale ya fitar, ya ce wannan lokaci ne...
Sojojin ruwan Najeriya da ke sintiri sun zaƙulo wasu matasa tara da suka ɓoye a farfelar wani jirgin ruwa da nufin zuwa Turai ba bisa ƙa’ida ba. A ranar Litinin Kwamandan jirgin,...
Adadin masu amfani da wutar lantarki ya ƙaru da 200,000 daga miliyan 11.27 a rubu’in farko na shekarar 2023 zuwa miliyan 11.47 a rubu na biyu...
Daga Ibraheem El-Tafseer An mayar da ‘yan Najeriya 298 da suka maƙale a Libya gida a cikin jiragen haya daban-daban a farkon makon nan. Hukumar bayar...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban Bola Ahmed Tinubu ya yi ƙira ga al’umma, musamman matasan ƙasar da su ƙara haƙuri kan halin matsin rayuwa da suke fuskanta...