Tag: Ƴan gudun hijira
-
Ƴan gudun hijirar Sudan da ke Chadi na fuskantar tsananin rayuwa shekara guda da soma yaƙi
Shekara ɗaya bayan ɓarkewar yaƙi Sudan, Alabaki Abbas Ishag mai shekara 24, yana rayuwa a sansanin ƴan gudun hijira da ke Chadi da ke makwabtaka. Ishag yana cikin mutum miliyan 8.5 da yaƙin da ke gwabzawa tsakanin sojojin Sudan da dakarun RSF ya raba da muhallansu. Ya isa ƙauyen Koufroun na Chadi da ke kan…