Rundunar ‘yan sanda ta ce ta kama wasu ƙasurguman masu garkuwa da mutane 33 da suka addabi sassa daban-daban a Jihar Nasarawa. Cikin wadanda aka kama...
Wasu ’yan fashi da makami sun kai farmaki bankuna da ofishin ’yan sanda a garin Anyigba da ke Karamar Hukumar Dekina a Jihar Kogi. Bayanai sun...
‘Yan sanda a jihar Legas sun cafke wasu ‘yan fashi da makami guda biyu da suka ƙware wajen fesa barkono domin yin fashi wa masu tuƙa...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago ya yi tir da ayyukan ‘yan bindiga a ƙananan hukumomin jihar, inda ya ce lamarin na gurgunta ayyukan noma a jihar....
Daga Ibraheem El-Tafseer Dakarun sojin Najeriya sun ceto wasu mutane tara da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya....