Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta EFCC, a Najeriya, Mista Ola Olukoyede, ya ce a cikin kwana 100,...
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC), ta ce ta ƙwato motoci sama da 385 da aka sace tun bayan ƙaddamar da shirin tantance ababen hawa na...