Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar kare ‘yancin Musulmi a Najeriya (MURIC) ta zargi gwamnanatin jihar Filato da nuna wariya da ƙyama ga al’ummar Musulmi saboda rashin sanya...
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan kafa rundunar sa-kai ta Fulani a jihar Nasarawa....
Kungiyar kafafen yaɗa labarai ta yanar gizo Association of Online Media Guild, ta taya gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar samun nasara a kotun...
Somaliya ta zama ƙasa ta 9 da ta shiga ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Gabashin Afrika, matakin da aka bayyana a matsayin babban ci gaba ga ƙasar...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar tuntuɓar juna ta dattawan arewacin Najeriya, Arewa Consultative Forum (ACF), ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta cire takunkuman da ta saka wa Nijar...
Wata kotun majistire a Enugu, ƙarƙashin jagorancin A.C Mbah ta tisa ƙeyar wasu mutane 15 a gidan gyaran hali na Enugu ranar Juma’a bisa zarginsu da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa alkawuran da yayi a lokacin neman zaɓen 2015 wa ‘yan Najeriya gwamnatinsa ta cika. Shugaban ya bayyana haka ne...