Harin ƙunar baƙin wake ya kashe mutane 6 a Borno – ‘Yansanda Daga Ibraheem El-Tafseer Aƙalla mutane shida ne suka mutu inda wasu 15 suka jikkata...
Wani ɗan ƙunar baƙin wake a Mogadishu babban birnin ƙasar Somaliya a ranar litinin ya kashe sojoji aƙalla 13 tare da raunata wasu aƙalla 20 a...