Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Hadarin Daji da ke aikinta a Arewa maso Yammacin Najeriya ta ce ta samu nasarar ceto mutum 31 da aka yi...
An ƙuɓutar da ɗalibai shida daga cikin ɗalibai 24 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau a Jihar Zamfara waɗanda aka yi garkuwa da su da sanyin...
A ƙoƙarin da sojojin ke yi na fatattakar ragowar ‘yan ta’addar Boko Haram a Borno da jihohin da ke gaba da su, sojojin Bataliya ta 144...