Masana kimiyya na ƙasar Turkiyya sun gano wata ƙawayar halitta wadda ke taka muhimmiyar rawa wurin jawo tsananin ciwon ƙoda a yara, wanda hakan ya taimaka...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya amince da sake duba kuɗaɗen da ake biya na duk wata don jinyar wankin ƙoda...
Wani mummunan al’amari da ya ɓullo a Kaduna, yadda ake sace mutane ake cire musu ƙoda da ƙarfin tsiya, ba tare da suna so ba. Su...
Ƙungiyar farar hula a Borno, (NECSOB), ta nuna damuwa kan yadda cutar ƙoda ke ƙaruwa a jihar. Ƙungiyar a cikin wata sanarwa da shugabanta Bulama Abiso...