Tag: Ƙiran
-
Ƙiran waya bayan mintuna 30 yana ƙara hawan jini – Bincike
Yin magana akan wayar tafi da gidanka na tsawon mintuna 30 ko sama da haka a kowane mako yana da alaƙa da haɗarin hawan jini da kashi 12 cikin ɗari, in ji wani bincike da Ƙungiyar Ƙwararrun ta Turai, ESC ta buga. Sakamakon binciken da aka buga a cikin Jaridar Zuciya ta Turai – Digital…