Farfesa Olajide Babayemi na sashen nazarin kimiyar dabbobi na tsangayar aikin gona ta jami’ar Ibadan ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta gudanar da ƙidayar jama’a domin...
Hukumar ƙidaya ta ƙasa, (NPC), ta ce an ɗage ƙidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2023 ne saboda shirin miƙa mulki na gwamnati da kuma...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ɗage shirin ƙidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2023 da aka tsara. An bayyana ɗage ƙidayar ne bayan wata ganawa da...
Gwamnatin Tarayya ta ce za a fara aikin ƙidayar jama’a da gidaje na 2023 nan da watanni kaɗan dake tafe. Wani memba a kwamitin yaɗa labarai...
A ranar Alhamis, hukumar ƙidayar jama’a a Najeriya (NPC) ta shirya taron ƙarawa juna sani ga Ma’aikatanta da ‘yan jarida, domin samun ƙwarewa da kuma yaɗa...
Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa, (NPC) ta ce an ware sama da Naira biliyan 400 domin ƙidayar jama’a ta shekarar 2023. Jick Lawrence, shugaban sashen hulɗa da...
Ayodeji Ajayi, kwamishinan tarayya mai wakiltar Ekiti a Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa, (NPC), ya bayyana cewa za a ɗauki ma’aikatan wucin-gadi miliyan biyu da za su...