Tag: Ƙauye
-
’Yan bindiga sun sace mutum 150 a ƙauyen Zamfara
Wasu ’yan bindiga a ranar Juma’a sun sace mutum 150, galibinsu mata da ƙananan yara a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara. Maharan sun kuma kashe mutum ɗaya a yankin yayin wani farmaki da ya ɗauki tsawon sa’o’i ana yi. Harin dai na zuwa ne ƙasa da mako ɗaya bayan ’yan bindigar sun sace mutum…