Daga Ibraheem El-Tafseer Alaƙar diflomasiyya da tattalin arziƙi da kuma tsaro tsakanin ƙasashen Afrika renon Faransa, na daɗa sukurkucewa biyo bayan dakushewar tasirinta a ƙasashen. Wannan...
Bankin Raya Ƙasashen Afirka (AfDB) ya bai wa Kamaru tallafin kuɗi Euro miliyan 73.44 domin gina wata gada a kan Kogin Ntem da ke kan iyaka...