Tag: Ƙasar Sri Lanka
-
Aƙalla mutane 18 ne suka jikkata a Sri Lanka sakamakon hatsarin motar bas
Aƙalla mutane 18 ne suka jikkata bayan wata motar bas mallakin gwamnati ta kauce hanya ta faɗa cikin wani tsauni da ke Watawala a tsakiyar ƙasar Sri Lanka, da sanyin safiyar Talata. Kakakin ‘yan sandan Nihal Thalduwa ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua cewa, motar bas ɗin mai ɗauke da fasinjoji kusan 120 na…