Tag: Ƙasar Masar
-
Léopold Sédar Senghor, ɗan fursunan da ya zama shugaban ƙasa
Léopold Sédar Senghor, wadda ake yi wa kallon dattijo a Afirka, masani ne kuma marubucin waƙoƙi. Bayan zama gidan yari lokacin yaƙin duniya, ya kasance shugaban ƙasar Senegal na farko. An haife shi ne a ranar tara ga watan Oktoba, na shekarar Alif da ɗari tlara da Shida (1906), a yankin kudu maso gabashin birnin…