Tag: Ƙasar Argentina
-
Argentina zata sanya hoton Messi a takardun kuɗi
Rahotanni sun ce babban bankin ƙasar Argentina na shirin sanya hoton Lionel Messi a kan takardar kudin ƙasar peso 1000. Ɗan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau bakwai, ya jagoranci Argentina zuwa wasan ƙarshe na gasar cin kofin duniya, inda ta samu nasara a kan Faransa da ci 4-2 a bugun fenareti, kuma…
-
Yadda Argentina ta lashe kofin duniya bayan ta doke Faransa
An shafe mintuna 120 ana nuna ƙwarewa inda Argentina ta lashe gasar cin kofin duniya bayan da ta doke Faransa da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a filin wasa na Lusail a gasar cin kofin duniya na FIFA da aka kammala a Qatar a yammacin lahadi. Ƙwallaye biyu Lionel Messi…