Labarai9 months ago
Dalilan da ya sa labaran ƙarya ya fi yaɗuwa – Dakta Hassan Gimba, a hirarsa da RFI Hausa
Daga Ibraheem El-Tafseer Fitaccen marubucin nan kuma ɗan jarida, mawallafin jaridar Neptune Prime, Dakta Hassan Gimba ne ya bayyana haka a hirarsa da gidan Rediyon Faransa...