Tag: Ƙaro
-
An ba da umarnin ƙara tsaro a rumbunan NEMA don gudun masu warwason kayan abinci
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) ta umarci jami’anta da ke faɗin ƙasar su sanya ƙarin matakan tsaro a rumbunanta domin kauce wa masu warwason kayan abinci. NEMA ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ta fitar ranar Lahadi da maraice a Abuja. Kazalika hukumar ta ce rumbun da wasu mutane suka afkawa a…