Mutum aƙalla biyar ne suka mutu, kana an ƙiyasta gidaje 1,000 da suka ruguje a lokacin da wata girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 6.9 ta auka...
Daga Ibraheem El-Tafseer Majalisar malaman addinin Musulunci a Najeriya ta gana da Shugaba Bola Tinubu a yammacin Laraba, inda suka shaida masa rashin goyon bayansu wajen...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wata mata, mai suna Amina Guguwa mai shekara 50 da haihuwa bisa zargin kashe uwargidanta mai suna Amina Koli...