Tag: Ƙarancin ruwan sama
-
Ƙarancin ruwan sama: Shehun Borno ya ce a yi addu’a
Biyo bayan ƙarancin ruwan sama a Daminar bana ta 2023, Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Umar Garbai Elkanemi, ya ayyana taron addu’a domin neman taimakon Allah kan ruwan sama. Don haka Shehu ya buƙaci al’ummar Musulmi da su fito gangamin taron jama’a domin halartar sallar jam’i da za a yi a nan gaba domin neman…