Daga Idris Umar, Zariya Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ya samu halartar ƙaramar sallar (Idi-fitir) na bana lafiya. Daga cikin manyan baƙin...
A ranar Talata ake gudanar da ƙaramar sallah a Jamhuriyar Nijar bayan hukumomi sun bayyana ganin jaririn watan Shawwal. Ranar Litinin da maraice Majalisar Ƙoli ta...
Gwamnatin tarayya ta amince da ranar Alhamis, 11 ga Afrilu, 2024, a matsayin kari a kan ranakun hutun sallar Eid-El-Fitr ta bana. Wannan na ƙunshe ne...
Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar ranar Litinin, 29 ga watan Ramadan shekarar 1445, daidai da takwas ga watan...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah ƙarama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo...