Tag: Ƙaramar Hukumar Kwami
-
Ƙaramar Hukumar Kwami ta kafa kwamitin tsaro saboda rikicin manoma
Ƙaramar Hukumar Kwami ta kafa kwamitin tsaro saboda rikicin manoma A ƙoƙarinsa na kauce wa rikicin manoma da makiyaya da ke yawan faruwa a lokacin damuna, Shugaban Karamar Hukumar Kwami a Jihar Gombe, Dakta Ahmed Wali Doho, ya kafa kwamitin tsaro da sanya ido kan ɓangarorin. Da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa da…