Ƙungiyar masana’antun Najeriya, (MAN), ta bayyana shirin ƙara kuɗin wutar lantarki daga ranar 1 ga watan Yuli a matsayin abin takaici. Ƙungiyar ta ce sashen na...
Mun samu labarin da ke yawo cewa an yi ƙarin kashi 114 cikin 100 na albashin shugaban ƙasa, mataimakin shugaban ƙasa, zaɓaɓɓun masu riƙe da muƙaman...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Kano a ranar Juma’a ta yi fatali da ƙarar da jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) da ɗan takararta...
Kotun ɗaukaka ƙara ta ajiye hukunci a ƙarar da jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da ɗan takararta Salisu Yushau suka shigar na neman Alhassan Doguwa...
A ranar Laraba ne ‘yar takarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar Adamawa, Aisha Ɗahiru-Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye ƙarar da ta...
Wata kotu a Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan gyaran halinka. Murja dai ta shahara musamman a shafin tiktok wurin yin bidiyo. Tun...