Tag: ƙara
-
Gwamna Buni ya umurci ma’aikatar ayyuka da muhalli ta ƙara ƙarfafa matakan yaƙar ambaliyar ruwa a jihar
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni CON, ya umurci ma’aikatun ayyuka da muhalli na jihar da su ƙara ƙaimi don duba yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa kamar yadda hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗi. Gwamnan ya ce dole ne a ƙara tsaurara matakan da aka ɗauka tun da…
-
Ƙarin kuɗin wutar lantarki zai ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin wahala – masu ruwa da tsaki
Masu ruwa da tsaki a harkar wutar lantarki sun ce ƙarin kuɗin wutar lantarkin da ake shirin yi zai ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin mawuyacin hali da tuni suka fara jin zafi na cire tallafin man fetur. Sun bayyana hakan ne a wata tattaunawa daban-daban da suka yi da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Litinin…