Isra’ila ta ƙaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Gaza Isra’ila ta ƙaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Gaza, inda ta tilasta wa ɗaruruwan Falasɗinawa tserewa bayan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitocin biyu da za su yi bincike kan ta’annati da dukiyar al’umma, da mutanen da suka...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da nasarar jam’iyyar APC a zaɓen maye gurbin Sanatan Yobe ta gabas...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da aikin Gadar Kofar Ɗan Agundi duk da cewa kotu ta hana shi amfani da kuɗin ƙananan hukumomi. Alfijir...
A ranar Alhamis ne shugaban ƙasa mai barin gado Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da jirgin farko na aikin hajjin shekarar 2023 tare da mahajjata 560 daga...
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari ya ce da niyya da kyawawan manufofi gwamnatinsa ta ɗauka domin ci gaban ƙasar. Ya bayyana hakan ne a...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), reshen Onne, Area 2, ta ƙaddamar da wani ɗakin taro 110 da cibiyar horar da kujeru 40 don inganta ayyukanta. Shugaban...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da ajandar shiri a Najeriya na shekarar 2050 da nufin ƙara haɓaka tattalin arziƙin cikin gida da kashi bakwai cikin...