Daga Idris Umar, Zaria A ranar Alhamis ne mutanen garin Marke dake ƙaramar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna suka wayi garin da tashin hankali mai girma....
Daga Idris Umar, Zariya A rana Laraba 2 ga watan Mayu ne yan sa-kai 6 suka rasa rayukansu a garin Magazu dake yankin Tsafe na jihar...
Rundunar sojojin sama ta Najeriya ta ce jiragen yaƙinta sun yi luguden wuta kan maɓoyar ƴan ta’adda a yankin Shiroro na Jihar Neja da ke tsakiyar...
Turkiyya ta kama ƴan ta’addar Daesh 20 a birnin Istanbul da wasu sauran garuruwan kasar. An yi kamen ne bayan umarnin da aka samu daga ofishin...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Yinubu ya ce daga yanzu duk wasu masu aikata “ƙazamin” laifi irin na satar mutane don karɓar kuɗin fansa za a ɗauke...
Hedikwatar Tsaron Najeriya ta ce sojojin ƙasar sun yi nasarar kashe ƴan ta’adda 254 da kuma kama 264 a cikin mako guda a faɗin ƙasar. Daraktan...
A ranar lahadi ne wata tawagar ’yan fashin daji ta kai wani mummunan hari a garin Zakka da ke ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina. Wakilinmu...
Tubabbun ‘yan ta’addan Boko Haram sun yi ƙira ga gwamnati da ta samar musu da hanyoyin rayuwa yayin da suke sake tsugunar da su cikin al’ummomin...