Tag: Ƙungiyar sa kai
-
Ado Buba zai raba wa ƙungiyoyin sa kai bindigogi 80 a jihar Filato
Shugaban karamar hukumar Wase a jihar Filato, honourable Dakta Ado Buba, ya bayyana cewa gwamnatin sa zata siyo bindigogi domin raba wa kungiyoyin sa kai na karamar hukumar. Buba ya ce zuwa yanzu ƙaramar hukumar ta siyo kuma ta raba wa kungiyoyin sa kai bindigogi ƙirar ‘pump action’ 80 a karamar hukumar. “Ƙaramar hukumar na…