Tag: Ƙuɓutar
-
‘Ba ‘yansanda ba ne suka kuɓutar da ‘ya’yanmu, biyan kuɗin fansa muka yi’ – Iyayen Nabeeha
Daga Ibraheem El-Tafseer Idan ba a manta ba, a ƙarshen makon da ya gabata ne, aka sako ‘yanmatan nan biyar waɗanda masu garkuwa da mutane suka sace a Abuja. Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yanmatan guda shida da mahaifinsu ne a gidansu da ke Abuja. Daga baya suka saki mahaifin yaran mai suna Mansour…
-
Bayan Shekaru tara, Sojoji sun sake kuɓutar da ‘yar makarantar Chiɓok guda ɗaya
Dakarun Bataliya Taskforce 114 dake Bita a jihar Borno sun sake kuɓutar da wata ‘yar makarantar Sakandiren Chiɓok guda ɗaya wadda aka sace tare da wasu sauran ɗalibai a ranar 14 ga Afrilu, 2014. A ranar 21 ga watan Afrilun 2023 ne sojojin suka ceto Hauwa Maltha mai shekaru 26 mai lamba ta biyu a…