Tag: Ƙone
-
Fasinjoji sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Kogi
Wasu fasinjoji sun ƙone ƙurmus a safiyar wannan Lahadin a dalilin wani mummunan haɗari da ya afku a garin Aloma da ke Ƙaramar Hukumar Ofu a Jihar Kogi. Wani shaidan gani da ido ya bayyana cewa haɗarin wanda ya afku a gaban Kwalejin Koyarwa ta Aloma, inda ya rutsa da motocin bas guda biyu da…
-
Shaguna 180 sun ƙone a gobarar babbar kasuwar Sokoto
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar da babura da kekuna. Garba Muhammad Gwazi, shugaban ƴan mashin reshen jihar ya shaida wa BBC cewa gobarar ta laƙume shaguna ‘180’ na masu sayar da mashin. A cewarsa, har…
-
Gobara ta ƙone gidan ƙaramar Ministar Abuja
Gobara ta ƙone gidan ƙaramar Ministar babban birnin tarayya, Abuja Dokta Mariya Mahmoud. Gobarar ta tashi ne a ranar Lahadi, inda ta ƙone gidan ministar. Gobarar ta tashi ne gidan ministar da ke yankin Asokoro da tsakar rana. Rahotanni sun bayyana cewar jami’an kashe gobara ba su kai ɗauki a kan lokaci ba, lamarin da…
-
Gobara ta ƙone ofishin ‘yan sanda a Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta ƙone ofishin ‘yan sanda reshen ƙaramar hukumar Nasarawa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Hussaini Gumel, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa NAN a Kano ranar Litinin cewa lamarin ya faru ne da safiyar ranar Litinin. ‘’Da misalin karfe 05.45 na safe ofishin ‘yan sanda ya kama da…
-
Wata gobara a kasuwa ta ƙone buhunan hatsi 1,900
Wata gobara ta ƙone buhunan amfanin gona 1,900 na miliyoyin naira da ta tashi a babbar kasuwar hatsin nan da ke ƙaramar hukumar Gombi ta Jihar Adamawa. Gobarar wacce ta ƙone shaguna 19 a kasuwar da yammacin ranar Alhamis, ana zargin ta tashi ne a dalilin jefar da ragowar karan sigari da ke ci da…
-
Yadda fusatattun matasa suka ƙone mutum biyar da ake zargin ɓarayi ne masu amfani da babur na adaidaita
Wasu fusatattun matasa a ranar Asabar ɗin da ta gabata sun bankawa wasu mutane biyar da ake zargin ‘yan fashi ne wuta a yankin Nkpor da ke kusa da Onitsha a jihar Anambra. An tattaro cewa an ƙona waɗanda ake zargin ‘yan fashi ne bayan da suka gaza a yunkurinsu na kwace wayar tarho daga…
-
Yadda gobara ta ƙone shaguna 80 a Kano
Daga Saleh Inuwa, Kano Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta ƙone shaguna 80 a kasuwar kurmi da ke ƙaramar hukumar Kano. Sanarwar ranar laraba a Kano ta bakin kakakin hukumar, Alhaji Saminu Abdullahi, ta ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 05.23 na safe. Abdullahi ya ce ma’aikatar ta samu…
-
Yadda mota ta ƙone ƙurmus bayan ta sha mai a Kano
Daga Shafaatu Dauda,Kano Wata ƙaramar motar ta kama da wuta bayan an kammala zuba mata mai a gidan mai na NNPC da ke shatale-talen Kano Club a jihar Kano . Lamarin ya faru ne tunda misalin karfe 4:30PM na yammacin ranar Talata. Jami’an hukumar kashe gobara na jihar Kano da sauran hukumomin tsaro sun nasarar…
-
A karo na biyu ‘yan bindiga sun kai hari kotun Imo, sun ƙona takardu
A ranar asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a babbar kotun jihar Imo, da ke ƙaramar hukumar Orlu a jihar. An ce maharan sun kuma ƙona wasu muhimman takardu a harabar kotun da babban kotun da kuma kotun majistare. Wannan na zuwa ne a karo na biyu da ‘yan bindigar suka kona kotun.…