Tag: Ƙasarta
-
Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Najeriya
Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Najeriya Ministan Harkokin Noma na Najeriya Mohammad Abubakar ya ce Saudiyya ta nuna sha’awar fara shigar da ton 200,000 na naman shanu da ton miliyan ɗaya na waken suya cikin ƙasarta duk shekara daga Najeriya. Minista Mohammed ya shaida wa manema labarai…