Tag: Ƙaru
-
Farashin man fetur zai ƙaru a watan Yuli a Ghana – COPEC
Farashin man fetur zai ƙaru a watan Yuli a Ghana – COPEC Ƙungiyar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Man Fetur a Ghana ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar a samun ƙarin farashin man fetur a ƙasar a farkon watan Yulin 2024. Ƙungiyar ta Chamber for Petroleum Consumers (COPEC) ta ce akwai alamu masu ƙarfi da…
-
Adadin waɗanda suka mutu a tarzomar Kenya ya ƙaru
Adadin waɗanda suka mutu a tarzomar Kenya ya ƙaru Ƙungiyar likitoci ta Kenya ta ce adadin waɗanda suka mutu, sanadiyar zanga-zangar ƙarin kuɗin haraji da gwamnatin ƙasar ta sanar, ya ƙaru zuwa 13. Shugaban Ƙungiyar Simon Kigondu ne ya tabbatarwa Kamfanin Dillancin Labaran Faransa AFP adadin, a wata zantawa da suka yi da shi a…