Tag: Ƙaranci
-
Afirka ta Kudu ta shigar da ƙara don a ɗauki sabbin matakai a kan Isra’ila
Afirka ta Kudu ta shigar da wata buƙatar gaggawa ta neman a ɗauki ƙarin matakai da kuma yin kwaskwarima kan hukuncin da Kotun Duniya ta yanke a kan batun kisan ƙare-dangin da ake tuhumar Isra’ila da shi, kamar yadda Babbar Kotun Majalisar Ɗinkin Duniyar ta faɗa. A cikin sabuwar buƙatar tata ta gaggawa, Afirka ta…
-
Ana ƙarancin kwaroron roba a Kenya
Daga Ibraheem El-Tafseer Kenya na fama da ƙarancin kwaroron roba (Condom) da take rabawa kyauta ga maza saboda rashin tallafi da take fuskanta daga ƙungiyoyi. Ƙasar na buƙatar aƙalla kwaroron roba miliyan 400 a kowacce shekara. Gwamnati a yanzu na iya raba kwaroron roba miliyan 150 ne kacal, wanda bai kai rabin abin da ake…