Tag: Ƙara
-
El-Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu
El-Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu Daga Idris Umar, Zariya Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El’rufai, ya maka majalisar dokokin jihar Kaduna da Gwamnatin Jihar a Kotun High Court dake Jihar, kan zargin bata suna da sharri. Nasiru El’rufai, ya shigar da ƙarar ne a safiyar yau Laraba, inda ya nemi…
-
Kotu ta kori ƙarar da ke son a hana zaɓe ranar asabar a Najeriya
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da wani ɗan cocin Seventh Day Adventist ya shigar yana neman a haramta gudanar da zaɓe a ranar Asabar a Najeriya. A hukuncin da Mai shari’a James Omotosho ya yanke a ranar Laraba, ya bayyana karar a matsayin wani fada na rashin gaskiya,…
-
Hukumar alhazai ta ƙasa ta tsawaita wa’adin rufe karɓar kuɗin aikin Hajji na 2024
Hukumar Alhazai ta, Ƙasa, NAHCON, ta sanar da tsawaita wa’adin rufe karɓar kuɗaɗen aikin Hajjin bana. Wata sanarwa da mataimakiyar daraktan sashin hulɗa da jama’a, Fatima Sanda Usara ta fitar a jiya talata, NAHCON, ta ɗage wa’adin zuwa 31 ga watan Janairu. Ta ce ƙarin wa’adin ya biyo bayan koke-koken da malaman addini da hukumomin…
-
Za mu ƙara albashin kowani ma’aikaci a Najeriya – Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce za a yi wa ma’aikatan Najeriya ƙarin albashi a wannan shekarar ta 2024. Shugaban ya ƙara da cewa “za mu ƙara albashin kowanne ma’aikaci a Najeriya, domin ƙarin shi ne abu mafi dacewa” Dole ne mu tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Najeriya. Da yake jawabin…
-
Isra’ila da Hamas sun amince a kara wa’adin tsagaita wuta da kwanaki bakwai
Isra’ila da ƙungiyar Hamas mai rajin kare hakkin Falasɗinawa sun amince su tsawaita yarjejeiyar tsagaita zuwa karin kwana bakwai. Kazalika sojojin Isra’ila sun ce za a ci gaba da mutunta yarjejeniyar “bisa ƙoƙarin masu shiga tsakani na ci gaba da ganin an saki ƙarin mutanen da aka yi garkuwa da su, kuma a kan sharuɗan…
-
NNPP ta shigar da ƙara gaban Kotun Ƙoli kan shari’ar gwamnan Kano
Jam’iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta shigar da ƙara gaban Kotun Ƙolin ƙasar inda take ƙalubalantar hukuncin kotun ɗaukaka ƙara da ya soke nasarar gwamna ɗaya tilo da jam’iyyar ta samu a zaɓen watan Maris. NNPP ta shigar da ƙarar ce inda ta kafa manyan hujjoji guda goma, tana neman kotun ƙoli ta sake…
-
INEC ta musanta janyewa daga ɗaukaka ƙarar Abba kan Gawuna
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, (INEC), ta musanta janye ƙarar da ta shigar a kan ƙarar zaɓen gwamnan Kano da ake yi. Jaridar Vanguard to rawaito Kwamishinan INEC na ƙasa kuma shugaban kwamitinta kan yaɗa labarai da wayar da kan masu kaɗa ƙuri’a, Sam Olumekun ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar…
-
Ba mu da shirin ƙara farashin man fetur a kwanan nan – NNPCL
Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL) ya ƙaryata jita-jitar da ake yaɗa wa cewa yana shirye-shiryen ƙara farashin man fetur a kwanan nan. Kamfanin ya bayyana hakan ne a cikin wani saƙo da ya wallafa a dandalinsa na X (Twitter a da) ranar Juma’a. Ya ce, “Saɓanin jita-jitar da ake ta yaɗawa, ba mu da shirin…
-
Gwamnatin Najeriya ba ta da shirin ƙara haraji – Kwamitin Shugaban ƙasa
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da wani shiri na ƙara haraji ko kuma ƙara wa ‘yan ƙasar kuɗinàà biyan haraji. Shugaban kwamitin shugaban ƙasa kan manufofin kasafin kuɗi da sake fasalin haraji, Taiwo Oyedele, ya bayyana hakan a ranar Talata yayin da yake mayar da martani kan rahotannin da ba a tabbatar da su…
-
Za’a ƙara farashin man fetur, saboda tashin dala
Daga Ibraheem El-Tafseer Za a iya cewa har yanzu tsugune ba ta ƙare wa ‘yan Najeriya ba, game da matsalar tattalin arziƙi da suke fuskanta. Wannan kuwa ya biyo bayan tashin farashin da ake fuskanta na dalar Amurka wanda ke ƙara ta’azzara abubuwa a Najeriya. Kusan farashin komai a ƙasar ya ta’allaƙa ne da farashin…