Mun biya Naira biliyan 27 cikin biliyan 43 na haƙƙin ‘yan fansho – Gwamnan Kano

0
174
Mun biya Naira biliyan 27 cikin biliyan 43 na haƙƙin 'yan fansho - Gwamnan Kano

Mun biya Naira biliyan 27 cikin biliyan 43 na haƙƙin ‘yan fansho – Gwamnan Kano

Daga Jameel Lawan Yakasai

Gwamnan Ya bayyana haka lokacin da yake jagorantar biyan hakkon ƴan fansoh da wadanda suka rasa rayukansu suna kan aiki kaso na biyar na naira biliyan 5 a dakin taro na gidan Gwamnati

Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce zuwa yanzu sun biya Naira Biliyan 27 cikin Naira Biliyan 43 da Suka gada daga Gwamnatin baya.

KU KUMA KARANTA: Gwamnati ta yi wa ma’aikata da ’yan fansho ƙarin albashi

Ya ci gaba da cewa wadanda za su Yan Fansho 1026 za su amfana a wannan lokacin wadanda suka bar aiki tun a shekara ta 2017.

Gwamnan ya sake Kira ga wadanda suka amfana da su fara gudanar da wata sana,a domin ci gaba da tallafawa rayuwarsu .rr

Leave a Reply