No menu items!

Sample Page Title

Date:

Wannan wasu daga cikin farashin kayan abinci ne a makon nan a garin Potiskum jihar Yobe.

Kadan daga cikin farashin kayan abinci a kasuwar Potiskum jihar Yobe.

  1. Gero Naira dubu 49 zuwa Naira 50.
  2. Masara Naira dubu 48 zuwa Naira dubu 50.
  3. Dawa ƙaura Naira dubu 42 zuwa Naira dubu 43.
  4. Dawa fara Naira dubu 41 zuwa Naira dubu 42.
  5. Dawa Kwakwai Naira dubu 46 zuwa Naira dubu 47.
  6. Wake fari manya Naira dubu 73 zuwa Naira dubu 74.
  7. Wake fari ƙanana Naira dubu 77 zuwa Naira dubu 78.
  8. Wake Ja Naira dubu 77 zuwa Naira dubu 78.
  9. Gyaɗa Naira dubu 61 zuwa Naira dubu 62.
  10. Gurguzu Naira dubu 17.
  11. Riɗi fari kilo Naira dubu 1,400.
  12. Riɗi Chambamba Buhu Naira dubu 85.
  13. Soɓo kilo Naira dubu 1,000.
  14. ‘Ya’yan tafasa Naira dubu 21.
  15. Shinkafa shanshera Naira dubu 35.

An samu hawa da sauƙa na wasu daga cikin kayan abincin.

  • Neptune Prime Hausa
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...