Ko ka san amfanin ƙwallon Mangwaro a jikin mutum?

0
302

Mangwaro yana da wani sirri wajen maganin cutar gyambon ciki ko olsa, ciwon ciki da sanyi.

Idan kana fama da matsalar gyambon ciki watau ulcer, ciwon ciki, ciwon mara, ƙaiƙayin gaba, zubar ruwa a gaba da ya danganci sanyi, sai ka samo ƙwallon Mangoro ka yi amfani da shi kamar haka;

KU KUMA KARANTA: Ko kasan amfani da illolin Tumatir?

  1. Ka cire ƙwallon Mangwaro sai ka shanya shi har ya bushe sosai.
  2. Ka niƙe busasshen ƙwallon Mangwaro har ya zama gari.
  3. Sai ka dinga sha da zuma, ko a nono, ko a ruwa.

Da yardar Allah za ka sami sauki.

Leave a Reply