Jami’ar European American ta karrama mawaƙi Rarara da Digirin Girmamawa

0
305
Jami'ar European American ta karrama mawaƙi Rarara da Digirin Girmamawa
Dakta Dauda Kahutu Rarara

Jami’ar European American ta karrama mawaƙi Rarara da Digirin Girmamawa

Daga Jameel Lawan Yakasai

Jami’ar European American da ke Jamhuriyar Panama ta karrama mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da digirin digirgir bisa irin gudunmawar da yake bayarwa wajen raya al’adu da tallafawa matasa.

KU KUMA KARANTA: Ma mallakin shafin Facebook ya cire shafin mawaƙi Rarara

Taron wanda aka gudanar a Abuja ya samu halartar gwamnoni, ministoti da sauran manyan ƴan siyasa.

Leave a Reply