Hakimin Gabasawa a Kano, Alhaji Sani Dawaki ya rasu
Daga Jamilu Lawan Yakasai
Allah Ya yiwa hakimin gabasawa Alhaji Sani dawaki gabasawa rasuwa a yammacin wannan rana ta alhamis, a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, za’a sanar da lokacin jana’izar sa
KU KUMA KARANTA:Galadiman Kano Abbas Sanusi, ya rasu yana da shekaru 92
Muna kara addu’ar Allah Ya Jikansa da gafara Ya kyauta ta makwancinsa.