Category: NLC
-
Ƙungiyar ƙwadago ta buƙaci gwamnati ta biya ma’aikata 615,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi
Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasa ta NLC tare da TUC ta ‘yan kasuwa, sun nemi gwamnati ta biya 615,000 ga ko wane ma’aikaci a matsayin mafi ƙarancin albashi, sai dai wasu na ganin abu ne mai wuya idan an yi la’akari da zunzurutun bashin da ake bin Najeriya, wasu kuma suna ganin yaudara ce kawai. Ƙungiyoyin…
-
Ƙungiyar NLC ta gudanar da zanga-zanga, saboda tsadar rayuwa a faɗin Najeriya
Mambobin Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya wato (NLC) sun gudanar da zanga-zanga a faɗin ƙasar sakamakon matsin rayuwa, yunwa da taɓarɓarewar tattalin arziƙi a ƙasar. Zangar-zangar na zuwa ne biyo bayan da ƙungiyar ƙwadago da gwamnatin tarayyar ƙasar suka gana a jiya Litinin, a wani mataki na kawo tsayar da zanga-zangar, amma taron ya ƙare ba…