Daga Saleh Inuwa, Kano Korarriyar jarumar nan ta labari me dogon zango, Kwana Casa’in, safara’u, ta gindaya wasu sharruɗa ga duk wanda ke so ya aure...
Ɗaya daga cikin hamshaƙan attajiran Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta koka da cewa wasu marasa mutane suna bin ta da nufin kashe ta, jami’an tsaro a...
Daga Saleh Inuwa, Kano Mansurah ga Tinubu; Zan yi maka kamfen da jinina, kyauta, in ka ceto fasinjojin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, da har yanzu...
Tsoffi da sabbin jarumai mata, sun taru da zummar samarwa kansu mafita ta hanyar wannan ƙungiyar me suna AKAFA, Inda ake gudanar da taron bude ƙungiyar...
Daga Saleh Inuwa, Kano Ficacciyar jarumar fina-finan hausa ta masana’antar kannywood, Hauwa Waraka, ta bayyana cewa mutane da dama kallon ‘yan wuta suke yiwa ‘Yam Fim....
A yanzu haka, shirye-shirye sun kammala domin gudanar da taron ƙaddamar da sabuwar ƙungiyar matan Kannywood mai suna ‘Association of Kannywood Female Artistes’ (AKAFA) wanda za...
Kannywood tayi babban rashi, Allah Ya yiwa daraktan fitaccen fin din Kannywood na YouTube, “Izzar So”, Nura Mustapha Waye, rasuwa. Rahotanni sun nuna cewa har daren...