Ƴar Najeriya mawallafiya Flora Nwapa, littafinta Efuru ya sa ta zama mace ta farko da ta wallafa littafi da turanci. Aikinta ya share fage ga bayyanar...
Hoton Ladi Kwali, ya bayyana a bayan takardar Naira Ashirin (₦20), kuma ita kaɗai ce sananniyar mace a kan takardar naira ta Najeriya. An haifi Hadiza...
Wata ɗalibar jami’ar Modibbo Adama da ke Yola a jihar Adamawa, Raudah Sheik-Jimeta, ta bayyana cewa tana samun naira 80,000 a duk wata daga sayar da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta ceto wata yarinya ‘yar shekara 17 da ƙanwar babarta ta kulle a garin Jos babban birnin jihar. Kamar yadda kamfanin...
Tsohon shugaban ƙasa cif Olusegun Obasanjo, ya yi kira ga ‘yan ƙasa da su ƙara maida hankali kan harkar noma a wani yunƙuri na daƙile fatara...
Fatima Barnawi, wadda mahaifinta ɗan Najeriya ne daga Borno (inda ta samu sunan Barnawi) kuma mahaifiyarta Bafalastiniya ce ‘yar ƙasar Jordan, ta kasance tana jagorantar tawagar...
Wata mata ‘yar asalin Najeriya, Amanda Azubuike, ta samu ƙarin girma daga Laftanar Kanar zuwa Birgediya Janar na Sojojin Amurka a wani sansanin soji da ke...
Hukumar hana fataucin mutane ta ƙasa reshen jihar Anambra tare da haɗin gwiwar ‘yan banga sun cafke wasu mutane uku da laifin yiwa wata yarinya ‘yar...
An bayyana ƴar Najeriya mai suna Nana Khadija Mamudu Haliru, a matsayin ƴar takarar da ta lashe zaɓen kujerar kansila a ƙasar Canada ranar Talata. Shugabar...
Daga Fatima Monja, Abuja Mary Magdelene mai aikin zanece da ta kasance komai na jikinta ciko ne da roba. Da farko ta fara zuwa a mata...