Category: Gwamnatin Tarayya
-
Ƙarin bayani game da banbancin ‘Privatising’ da ‘Commercialising’ ɗin NNPC, daga Bashir Mahmood Baffa
Muna zaune da yamma a ƙofar gida na, sai aboki na Ahmad ya ce da ni, “naji ance wai ba PRIVATISING din NNPC aka yi ba, an dai yi COMMERCIALISING din sa ne. Ko me hakan yake nufi?” Na ɗaga kai na kalle shi nace masa “eh, hakan yana nufin cewa gwamnati bata siyar da…