An zargi mutumin da ya tsira daga haɗarin jirgin ruwan Titanic da ragonta na ƙin mutuwa

Wanann shi ne Musaboni Hosono. Ɗan asalin ƙasar Japan guda ɗaya tilo da ya tsira daga haɗarin jirgirn ruwan Titanic a shekarar Alif da Ɗari Tara Da Goma Sha Biyu (1912).

Sai dai maimakon a taya shi murna da ya koma gida, korarsa aka yi daga aikinsa, sannan aka zarge shi da nuna ragonta da kuma tsoron mutuwa.

A cewar mutanen garinsu, kamata ya yi, ya haƙura ya mutu tare da ragowar fasinjojin jirgin.


Comments

One response to “An zargi mutumin da ya tsira daga haɗarin jirgin ruwan Titanic da ragonta na ƙin mutuwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *