No menu items!

Sample Page Title

Date:

Rundunar Sojin Isra’ila a ranar Lahadi ta tabbatar da kashe ƙarin sojojinta takwas yayin arangama da dakarun Hamas a Zirin Gaza.

Rundunar ta tabbatar da hakan a wata sanarwa da ta fitar inda ta ce an kashe sojojin nata ne a ranar Lahadi.

Daga cikin waɗanda aka kashe akwai Master Sgt. Nadav Issachar Farhi mai shekara 30 da Master Sgt. Eliyahu Meir Ohana mai shekara 28.

Sojojin sun ce akwai wasu guda shida kuma da aka yi wa mummunan rauni.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...