Real Madrid, Manchester United, Chelsea da Liverpool sun sha kashi a gasar Firimiya da Laliga
Manchester United ta sha kashi 3-1 a hannun Brentford a wasan mako na 6 na gasar firimiyar England ta bana.
Chelsea ta sha kashi 3-1 a hannun Brighton.
Liverpool ta sha kashi 2-1 a hannun Crystal Palace.
Real Madrid ta sha kashi 5-1 a hannun Atletico Madrid.









