An raunata ƴan Isra’ila aƙalla goma bayan harba makaman roka daga Gaza

Aƙalla ‘yan Isra’ila 10 ne suka jikkata a ranar Lahadi bayan an harba wani makamin roka daga zirin Gaza a wani wurin soji da ke kusa da kan iyaka da yankin Falasɗinu, a cewar kafar yada labaran Isra’ila.

Tashar yada labarai ta Walla ta ce an harba makamai masu linzami sama da 20 a wurin da ke kusa da yankin ƴan kama wuri zauna na Kerem Shalom.

KU KUMA KARANTA: Jami’an Isra’ila sun kai samame ofishin Al Jazeera a Birnin Ƙudus

Uku daga cikin wadanda suka jikkata na cikin mawuyacin hali, in ji gidan yaɗa labaran


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *