Maganin dafin cizon Maciji da na guba

1
357

Akwai macizai da yawa waɗanda ke da zafin dafi waanda idan suka sari mutum kai tsaye sai lahira.

Idan aka samu wanda maciji ya sara ko kuma wanda ya sha guba kawai  a samu sassaƙen itacen kashu (Cashew) sai a saka a baki a tattauna shi idan aka tattauna sai a haɗiye ruwan amma kada a haɗiye tukar sassaƙen.

Yin hakan zai narkar da dafin nan take ko da Mesa (anaconda) ce ta sare mutum. Hakan  za’a narkar da dafin cizon macijin.

KU KUMA KARANTA: Abinci guda 5 da suke gyara jikin mutum

Kuma ana iya samo sassaƙen itacen kashu ɗin a ajiye a gida ko gona ko ma a wajen aiki idan irin hakan ta faru sai a ɗauko wannan sassaƙen itacen kashu ɗin a saka a cikin ruwa idan ya ɗan jiƙa sai a tattauna a haɗiye ruwan a zubar da tuƙar Insha Allahu za’a dace.

Allah ya ƙara yi mana kariya daga sharin abin cutarwa.

1 COMMENT

Leave a Reply