Hotunan taron ƙaddamar da ƙungiyar matan Kannywood AKAFA

1
468

Tsoffi da sabbin jarumai mata, sun taru da zummar samarwa kansu mafita ta hanyar wannan ƙungiyar me suna AKAFA, Inda ake gudanar da taron bude ƙungiyar ta a jihar Kano.

Ƙungiyar dai Rashida Adamu mai Sa’a ce ke jagorantarta.

1 COMMENT

Leave a Reply